Collateral(@Collateralrevue) 's Twitter Profile Photo

Au sommaire de Collateral, la revue de ce 30 avril : dossier 'Duras, notre contemporaine' avec Jean Pierre Ceton, Philippe Vilain et Louise Chennevière.

Au sommaire de Collateral, la revue de ce 30 avril : dossier 'Duras, notre contemporaine' avec Jean Pierre Ceton, Philippe Vilain et Louise Chennevière.
account_circle
Better Zamfara.(@DaudaMedia) 's Twitter Profile Photo

An ware N3bn domin aikin gina sabuwar School of Nursing and Midwives, ZURMI duk a cikin kasafin kuɗin ceton Zamfara na 2024.

An ware N3bn domin aikin gina sabuwar School of Nursing and Midwives, ZURMI duk a cikin kasafin kuɗin ceton Zamfara na 2024.

#zamfararescuebudget2024
account_circle
Hidima, Ph.D.(@Realoilsheikh) 's Twitter Profile Photo

Mu yi ta wa Annabi Salati, SallaAllahu Alaihi Wa Alihi Wasallama 🤲.

Daren Juma'a da ranar Juma'a ❣️.

Allah Ya ba annabi ceton mu. Allah Ya tashe mu a tawagar Annabi ranar Qiyamah 🤲❣️.

account_circle
Kwankwasiyya Reporters(@KKSY_Reporters) 's Twitter Profile Photo

Yayinda Sen. Kawu Sumaila, OFR yake gabatar da karin haske dangane da kudirinsa na rokon Majalissa da tayi kira ga Majalissar dinkin duniya (United Nation) akan ayi gaggawar kawo karshen rikicin kasashen ISRA’EL da kuma PALESTINE domin ceton dubban al’umma.

account_circle
BÌN~AHMAD (@Basirua33402165) 's Twitter Profile Photo

Kaga wani tela Nan ya samu damar ceton kasa , Amma ya tsaya shashanci😭🫵🏻

Gaskiya wannan yayi mana wasa da harka 😂🤌💔

Kaga wani tela Nan ya samu damar ceton kasa , Amma ya tsaya shashanci😭🫵🏻

Gaskiya wannan yayi mana wasa da harka 😂🤌💔
account_circle
xahrahty(@xahrahty) 's Twitter Profile Photo

Gaskiya! it's a medical emergency,da baya kusa da yanxu ta mutu 😔🫡😂💔
Allah yabada ladan ceton rai 🙌

Gaskiya! it's a medical emergency,da baya kusa  da yanxu ta mutu 😔🫡😂💔
Allah yabada ladan ceton rai 🙌
account_circle
𝚂𝙷𝙾𝙴 𝚂𝙴𝙻𝙻𝙴𝚁(@NuraddeenNur) 's Twitter Profile Photo

Fa'idojin Salati Manzon Allah S.A.W

-Za'a bawa wanda yayi lada goma._
- Za'a daga darajar wanda yayi har sau 10.
-Za'a yafewa wanda yayi zunubai guda 10.
-Yana zama dalili na samun ceton Annabi S.A.W a ranar alqiyama.
-Salati ga ma'aiki S.A.W yana maganin qunci da damuwa.

Hon Sir_saeep💉💊(@sir_saeep) 's Twitter Profile Photo

Kana cikin Mahaddata, Makaranta Sannan masu aeki da Al Qur’ani ??
Ko ka hakura da ceton da Annabi yace mana Al qurani zaiyi ??
Tabbas idan kanaso kazama daga ciki dole ka hada duk ukun da aka ambata a sama !!!
Allah ubangiji Kai mana kyakkyawan karshe 🤲🥹.

Jimrau(@MAMaibasira) 's Twitter Profile Photo

Rabbi karka barni da wayyo na
Ba zani ɗauka ba

Ka rike gani da tunani na
Dan ba zani jure ba

Kada ka sakar da akala ta
Dan ba zana jure ba

Ji, gani, dukkansu tunani na
Baza su ceton ba

Tun da nai riƙo da madubi na
Baza Ni taɓe ba

Annabin da banga kamataiba
Baza a sake ba

account_circle
The Mission FC(@fc_mission) 's Twitter Profile Photo

Mission 2 Ceton 1

Goals:
James Laing
Sandy

Assists:
Jamie C
Chendo

MOM: Bert/Jay

Special shout out to back 4 for holding the line when they were on top
Brilliant assist from Chendo
And another special shout out to bamby on ice for getting the goal

account_circle
NAZIRUN.mama(@nazmulticon) 's Twitter Profile Photo

Masu kosai da awara da doya da danwake da Masa da dyar tsala da tubani, da alala, da lamba da qunzugu...

Allah ya muku albarka🤲
Kuna ceton rayuka da na iyalai a wanan rayuwar matsatsi

account_circle
Malcolm_X📡⚙️(@youngcoins07) 's Twitter Profile Photo

What is your excuse ??
Ga Tsufa
Gashi Makaho
Ga Kuma Baiwar AlQurani 🤩🥰
Allah Kasa Qur’ani ya zama Ceton mu 🤲🏽

account_circle